10 questions from the JAMB 2024 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.
JAMB 2024Question 1 · Hausa Grammar
Jam'in Boyayye - Boyayyu Korarre
A.Korarruwa
B.Korarriya
C.Korarra
D.Korarru
Show answer
Answer: D. Korarru
“Korarre” has the plural form “korarru”.
JAMB 2024Question 2 · Hausa Grammar
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
A.Malam
B.Mota
C.Shud'iya
D.Jiya
Show answer
Answer: C. Shud'iya
“Shuɗiya” describes the colour of “mota”, so it is the adjective.
JAMB 2024Question 3 · Hausa Grammar
Kande ita ce wadda aka haifa bayan
A.mata
B.mutuwar uwarta
C.mutuwar ubanta
D.maza
Show answer
Answer: D. maza
In the naming convention described, Kande/Dela is a girl born after several boys.
JAMB 2024Question 4 · Hausa Grammar
Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.
A.toka
B.ruwa
C.itace
D.suma
Show answer
Answer: C. itace
“Itace” can be counted as individual trees/pieces in the intended contrast, unlike mass nouns such as ruwa or toka.
JAMB 2024Question 5 · Hausa Grammar
"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
A.awakai
B.da
C.gida
D.fita
Show answer
Answer: D. fita
“Fita” is the action expressed in the sentence, so it is the verb.
JAMB 2024Question 6 · Hausa Grammar
'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce
A.fari
B.saurayi
C.shara
D.yana
Show answer
Answer: C. shara
“Shara” is the lexical verb meaning sweeping; “yana” marks subject/aspect.
JAMB 2024Question 7 · Reading Comprehension
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Yana da kinibibi, gulma, keta, rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Yana kiwon jakai, rakuma, tumakai, kaji da shanu. Asalin garinsa Gunu ne. A hanyar zuwa Gunu ana ketare dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da birai, kuraye, macizai da giwaye, amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka, Mai Unguwar Gunu kan umurci jama'a su ɗaure dabbobinsu kada su lalata masara, dawa, gyada da wake; ba sa noma auduga. Damukowa kan ƙi wannan umarni, kuma idan dabbobinsa sun yi barna yakan bijire wa dogarai. Gunu na maƙwabtaka da Shakwatu, Gwada, Badum da Akope. A waɗannan garuruwa akwai maharba, masunta, makiyaya da manoma, amma babu madora.
Duk waɗannan halayen Damukowa ne in ban da
A.kinibibi
B.barna
C.keta
D.gulma
Show answer
Answer: B. barna
The passage lists kinibibi, keta and gulma as Damukowa’s traits; “barna” is the damage caused by his animals, not one of the listed traits.
JAMB 2024Question 8 · Reading Comprehension
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Yana da kinibibi, gulma, keta, rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Yana kiwon jakai, rakuma, tumakai, kaji da shanu. Asalin garinsa Gunu ne. A hanyar zuwa Gunu ana ketare dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da birai, kuraye, macizai da giwaye, amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka, Mai Unguwar Gunu kan umurci jama'a su ɗaure dabbobinsu kada su lalata masara, dawa, gyada da wake; ba sa noma auduga. Damukowa kan ƙi wannan umarni, kuma idan dabbobinsa sun yi barna yakan bijire wa dogarai. Gunu na maƙwabtaka da Shakwatu, Gwada, Badum da Akope. A waɗannan garuruwa akwai maharba, masunta, makiyaya da manoma, amma babu madora.
Wane ne ba ya cikin sana’o’in da aka ambata a garuruwan?
A.Makiyaya
B.Maharba
C.Manoma
D.Madora
Show answer
Answer: D. Madora
The passage lists hunters, fishers, herders and farmers, and says there is no madora.
JAMB 2024Question 9 · Reading Comprehension
Hausawa sukan sami suna daga lokaci, rana, yanayi ko wani hali. Misali, yaron da aka haifa da dare ana iya kiransa Dandare; wanda aka haifa da hantsi Nahantsi; wanda aka haifa a farkon wata Magawata; wanda aka haifa lokacin cin wake Ciwake; wanda aka haifa lokacin damina kuma Damina. Wasu sunaye suna danganta da ranar haihuwa: Danliti, Attine ko Tanimu ga Litinin; Dantala, Taku, Lantana ko Talatu ga Talata; Laraba ko Larai ga Laraba; Lami ko Danlami ga Alhamis; Najuma, Danjuma, Juma ko Jummai ga Juma'a; Dan Asabe, Asabe, Assibi ko Subdu ga Asabar. Akwai kuma sunaye na yanayin haihuwa: Talle idan uwa ta mutu lokacin haihuwa; Audi idan uba ya mutu tun yaron yana ciki; Mato ga namiji da ya biyo 'ya'ya mata da yawa; Dela ko Kande ga yarinyar da ta biyo maza da yawa; Gambo ga wanda aka haifa bayan tagwaye.
Ana kiran yarinya Subdu idan an haife ta ranar
A.Asabar
B.Alhamis
C.Litinin
D.Laraba
Show answer
Answer: A. Asabar
The passage associates Subdu with Saturday (Asabar).
JAMB 2024Question 10 · Vocabulary and Translation
Fassara wadannan: Students' Union.
A.Kungiyar direbobi
B.Kungiyar dalibai
C.Kungiyar malamai
D.Kungiyar ma'aikata
Show answer
Answer: B. Kungiyar dalibai
“Students’ Union” translates as “Ƙungiyar ɗalibai”.
Practise all 31 JAMB 2024 Hausa questions free
Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.