AcelumeStart free

JAMB Hausa Past Questions 2020

10 questions from the JAMB 2020 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.

JAMB 2020Question 1 · Hausa Grammar
"Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.
  1. A.Fari
  2. B.Ya
  3. C.Shehu
  4. D.Harbi
Show answer

Answer: A. Fari

“Fari” describes zomo and is the adjective.

JAMB 2020Question 2 · Hausa Grammar
Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan
  1. A.dirka
  2. B.sifa
  3. C.suna
  4. D.aikatau
Show answer

Answer: D. aikatau

Bayanau adds information about the verb/action.

JAMB 2020Question 3 · Hausa Grammar
Ware bare dangane da jinsi.
  1. A.Mota
  2. B.Fata
  3. C.Hula
  4. D.Gida
Show answer

Answer: D. Gida

In the intended noun-gender contrast, gida is masculine while the other nouns are feminine.

JAMB 2020Question 4 · Hausa Grammar
Fito da suna gagara-kirga
  1. A.Yashi
  2. B.Garke
  3. C.Ayari
  4. D.Wando
Show answer

Answer: A. Yashi

Yashi is the mass/uncountable noun in the set.

JAMB 2020Question 5 · Hausa Grammar
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
  1. A.Uku
  2. B.Biyu
  3. C.Biyar
  4. D.Hudu
Show answer

Answer: A. Uku

Malalaci, mayaudari and malalaciya are three descriptive words.

JAMB 2020Question 6 · Hausa Grammar
"Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
  1. A.tagwaye
  2. B.baka
  3. C.akuya
  4. D.haifi
Show answer

Answer: D. haifi

“Haifi” is the verb in the sentence.

JAMB 2020Question 7 · Hausa Grammar
A jimlar “Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya”, kalmar “jiya” ______ ce.
  1. A.suna
  2. B.sifa
  3. C.bayanau
  4. D.aikatau
Show answer

Answer: C. bayanau

“Jiya” tells when the action occurred and functions as bayanau.

JAMB 2020Question 8 · Hausa Grammar
'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
  1. A.da
  2. B.shi
  3. C.aka
  4. D.yau
Show answer

Answer: B. shi

“Shi” is the pronoun in the sentence.

JAMB 2020Question 9 · Reading Comprehension
Damukowa mutum ne mai kinibibi, gulma, keta, rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Yana kiwon jakai, rakuma, tumakai, kaji da shanu. Asalin garinsa Gunu ne. A hanyar zuwa Gunu ana cin karo da birai, kuraye, macizai da giwaye. Idan damina ta sauka, Mai Unguwar Gunu kan umurci jama’a su ɗaure dabbobinsu kada su lalata masara, dawa, gyada da wake; mutanen ba sa noma auduga. Gunu na maƙwabtaka da Shakwatu, Gwada, Badum da Akope, inda ake samun maharba, masunta, makiyaya da manoma amma babu madora.

Damukowa yana kiwon waɗannan dabbobi in ban da
  1. A.macizai
  2. B.kaji
  3. C.jakai
  4. D.rakuma
Show answer

Answer: A. macizai

The passage says Damukowa keeps chickens, donkeys and camels; snakes are encountered on the route, not kept by him.

JAMB 2020Question 10 · Reading Comprehension
Damukowa mutum ne mai kinibibi, gulma, keta, rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Yana kiwon jakai, rakuma, tumakai, kaji da shanu. Asalin garinsa Gunu ne. A hanyar zuwa Gunu ana cin karo da birai, kuraye, macizai da giwaye. Idan damina ta sauka, Mai Unguwar Gunu kan umurci jama’a su ɗaure dabbobinsu kada su lalata masara, dawa, gyada da wake; mutanen ba sa noma auduga. Gunu na maƙwabtaka da Shakwatu, Gwada, Badum da Akope, inda ake samun maharba, masunta, makiyaya da manoma amma babu madora.

Damukowa ya fito daga
  1. A.Gwada
  2. B.Gunu
  3. C.Akope
  4. D.Badum
Show answer

Answer: B. Gunu

The passage states that Damukowa is from Gunu.

Practise all 32 JAMB 2020 Hausa questions free

Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.

More JAMB Hausa past questions

Other subjects