10 questions from the JAMB 2021 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.
JAMB 2021Question 1 · Hausa Grammar
Tsamo wakilin suna na daya kurma tilo
A.Ni
B.Ke
C.Mu
D.Kai
Show answer
Answer: A. Ni
“Ni” is the first-person singular pronoun.
JAMB 2021Question 2 · Hausa Grammar
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
A.fadi
B.Audu
C.a rigingine
D.ya fadi
Show answer
Answer: C. a rigingine
“A rigingine” tells how Audu fell and functions as bayanau.
JAMB 2021Question 3 · Hausa Grammar
Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimla......... ce
A.tambayau
B.Karfafawa
C.bayani
D.korewa
Show answer
Answer: A. tambayau
The sentence asks “which one?”, so it is tambayau (interrogative).
JAMB 2021Question 4 · Hausa Grammar
"Zauna, kuma ka yi shiru" Wannnan misali ne na jimla
A.bayyanau
B.Korewa
C.tabbatau
D.umurtau
Show answer
Answer: D. umurtau
“Zauna … ka yi shiru” gives commands, so it is umurtau.
JAMB 2021Question 5 · Hausa Grammar
Wata yarinya siririya ta zo.' Fito da kalmar sifa a wannan jimlar.
A.Yarinya
B.Ta
C.Siriya
D.Wata
Show answer
Answer: C. Siriya
“Siririya” describes the girl and is the adjective.
JAMB 2021Question 6 · Hausa Grammar
Bayana a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
A.aikatau
B.sifa
C.adadi
D.jam'i
Show answer
Answer: A. aikatau
Bayanau adds information about the verb/action (aikatau).
JAMB 2021Question 7 · Hausa Grammar
Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korar re -
A.Korarra
B.Korarru
C.Korarruwa
D.Korarriya
Show answer
Answer: B. Korarru
The plural of korarre is korarru.
JAMB 2021Question 8 · Reading Comprehension
Hausawa sukan sami suna daga lokaci, rana, yanayi ko wani hali. Misali, wanda aka haifa da dare ana iya kiransa Dandare; wanda aka haifa da hantsi Nahantsi; wanda aka haifa a farkon wata Magawata; wanda aka haifa lokacin cin wake Ciwake; wanda aka haifa lokacin damina kuma Damina. Sunayen ranar haihuwa sun haɗa da Danliti/Attine/Tanimu ga Litinin; Dantala/Taku/Lantana/Talatu ga Talata; Laraba/Larai ga Laraba; Lami/Danlami ga Alhamis; Najuma/Danjuma/Juma/Jummai ga Juma’a; Dan Asabe/Asabe/Assibi/Subdu ga Asabar. Akwai kuma sunaye bisa yanayin haihuwa, kamar Talle, Audi, Mato, Dela/Kande da Gambo.
Yaron da aka haifa lokacin ruwan sama shi ne
A.Damina
B.Dandare
C.Ciwake
D.Magawata
Show answer
Answer: A. Damina
The passage says a child born in the rainy season may be named Damina.
JAMB 2021Question 9 · Vocabulary and Translation
Newspaper vendors Za a iya fassara wannnan da masu
A.neman labarai
B.sayar da jaridu
C.rubuta jaridu
D.buga jarida
Show answer
Answer: B. sayar da jaridu
Newspaper vendors are masu sayar da jaridu.
JAMB 2021Question 10 · Vocabulary and Translation
School billboard. Allon
A.Sanarwar Makaranta
B.nuna makaranta
C.rubutun makaranta.
D.rubutun yaran makaranta.
Show answer
Answer: B. nuna makaranta
The intended phrase is allon nuna makaranta.
Practise all 30 JAMB 2021 Hausa questions free
Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.