AcelumeStart free

JAMB Hausa Past Questions 2022

10 questions from the JAMB 2022 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.

JAMB 2022Question 1 · Hausa Grammar
'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ita ce.
  1. A.kuma
  2. B.abinci
  3. C.Aliyu
  4. D.ci.
Show answer

Answer: A. kuma

“Kuma” joins the two clauses and therefore functions as the conjunction/connector (kalmar mahadi).

JAMB 2022Question 2 · Hausa Grammar
Ware bare dangane da jinsi.
  1. A.Mota
  2. B.Hula
  3. C.Fata
  4. D.Gida
Show answer

Answer: D. Gida

In the intended noun-gender contrast, gida is masculine whereas mota, hula and fata are treated as feminine.

JAMB 2022Question 3 · Hausa Grammar
Tsinin harshe da hanka kan hade su saki wajen furta
  1. A./g/
  2. B./n/
  3. C./m/
  4. D./b/
Show answer

Answer: B. /n/

The Hausa /n/ is an alveolar/bahanke consonant made with the tongue tip at the alveolar ridge.

JAMB 2022Question 4 · Hausa Grammar
Ware bare dangane da jam'i.
  1. A.Riga
  2. B.Rafi
  3. C.Hula
  4. D.Lambu
Show answer

Answer: B. Rafi

Rafi has a different plural pattern from riga, hula and lambu in the intended exercise.

JAMB 2022Question 5 · Hausa Grammar
Babana ya sayo mani karamar mota ja
Kalmomin sifa nawa za a samu?
  1. A.Uku
  2. B.Hudu
  3. C.Shida
  4. D.Biyu
Show answer

Answer: D. Biyu

“Ƙaramar” and “ja” are the two adjectives describing mota.

JAMB 2022Question 6 · Hausa Writing
Mene ne amfanin baka biyu?
  1. A.Cikakkiyar dakatawa
  2. B.Karin bayani
  3. C.Nuna tambaya
  4. D.Jeranta bayanı
Show answer

Answer: B. Karin bayani

Baka biyu (parentheses) are used to add supplementary/explanatory information.

JAMB 2022Question 7 · Hausa Writing
'Yadda ake kunun zaki' misali n insha'in
  1. A.siffatau
  2. B.muhawara
  3. C.labari
  4. D.bayani
Show answer

Answer: A. siffatau

“Yadda ake kunun zaki” is treated in the syllabus as a descriptive/process essay (siffatau).

JAMB 2022Question 8 · Reading Comprehension
Ambaliyar ruwa ta yi awon gaba da wasu gadaje, katifu, akwatuna da asabari. Burgami, gafaka da zabirar Tanko sun tsira saboda suna rataye a sama. Turmi da randunan matarsa sun tsira saboda nauyinsu, kuma dawa da gero sun tsira domin suna kulle a rumbu. Tanko ya kuma tsira da dawaki, shanu, tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, ya kuma tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Makwabcinsa Jikan Dara kuwa ya yi hasara sosai saboda ruwa ya tafi da jakunansa, domin jakunan ba gwanayen iya ruwa ba ne. Jama’ar Zuguru suna zuwa gidan Tanko yi masa jaje saboda kirki da taimakonsa, amma suna tir da Jikan Dara; Bala, Ɗan’umma da Ɗantata sun fi sanin rashin kirkinsa.

Duk waɗannan dabbobin sun iya ruwa in ban da
  1. A.jakuna
  2. B.dawaki
  3. C.agwagi
  4. D.shanu
Show answer

Answer: A. jakuna

The passage says horses, cattle, sheep and ducks could swim, but the donkeys could not.

JAMB 2022Question 9 · Vocabulary and Translation
The students are hardworking.
Daidai yake da; daliban na da
  1. A.kokari
  2. B.fushi
  3. C.aiki
  4. D.hankali
Show answer

Answer: A. kokari

“Hardworking” is conveyed by having ƙoƙari (diligence/effort).

JAMB 2022Question 10 · Vocabulary and Translation
Human Rights Watch
Fassarar wannan ita ce
Kungiyar kula da ------- 'Dan' Adam.
  1. A.hakkin
  2. B.lokaci
  3. C.tarbiyyar
  4. D.tanhin
Show answer

Answer: A. hakkin

Human Rights Watch is rendered as an organisation concerned with haƙƙin ɗan Adam.

Practise all 30 JAMB 2022 Hausa questions free

Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.

More JAMB Hausa past questions

Other subjects