AcelumeStart free

JAMB Hausa Past Questions 2023

10 questions from the JAMB 2023 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.

JAMB 2023Question 1 · Hausa Grammar
'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
  1. A.aikatau
  2. B.bayanau
  3. C.suna
  4. D.sifa
Show answer

Answer: A. aikatau

“Dafa” expresses the action in the sentence, so it is an aikatau (verb).

JAMB 2023Question 2 · Hausa Grammar
'Ni da kai da su duk dogaye ne.' Wakilin suna nawa ne a wannan jimla?
  1. A.Biyu
  2. B.Uku
  3. C.Biyar
  4. D.Hudu
Show answer

Answer: B. Uku

Ni, kai and su are all pronouns, so there are three wakilan suna.

JAMB 2023Question 3 · Hausa Grammar
"Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
  1. A.Biyu
  2. B.Uku
  3. C.Hudu
  4. D.Biyar
Show answer

Answer: A. Biyu

Audu and keke are the two nouns in the sentence.

JAMB 2023Question 4 · Hausa Grammar
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
  1. A.bayanau
  2. B.aikatau
  3. C.suna
  4. D.adadi
Show answer

Answer: C. suna

Sifa is a word that describes or gives more information about a noun (suna).

JAMB 2023Question 5 · Hausa Grammar
"Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.
  1. A.ya
  2. B.Harbi
  3. C.Shehu
  4. D.Fari
Show answer

Answer: D. Fari

“Fari” describes the rabbit and therefore functions as the adjective.

JAMB 2023Question 6 · Hausa Grammar
'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
  1. A.da
  2. B.yau
  3. C.shi
  4. D.aka
Show answer

Answer: C. shi

“Shi” is the pronoun in the sentence.

JAMB 2023Question 7 · Hausa Grammar
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
  1. A.Shud'iya
  2. B.Jiya
  3. C.Mota
  4. D.Malam
Show answer

Answer: A. Shud'iya

“Shuɗiya” describes the colour of the car, so it is the adjective.

JAMB 2023Question 8 · Hausa Grammar
"Tafi ka d'auko ruwa a rijiya" Wannan misali ne na jimla
  1. A.bayanau
  2. B.umurtau
  3. C.korau
  4. D.Karfafau
Show answer

Answer: B. umurtau

“Tafi ka ɗauko ruwa...” is an imperative (umurtau) sentence.

JAMB 2023Question 9 · Hausa Grammar
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
  1. A.fadi
  2. B.Audu
  3. C.ya fadi
  4. D.a rigingine
Show answer

Answer: D. a rigingine

“A rigingine” tells how Audu fell and functions as bayanau (an adverbial expression).

JAMB 2023Question 10 · Reading Comprehension
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce a Minna, wacce ke maƙwabtaka da Bosso, Paiko, Kuta da Bida. Tana da sassa daban-daban, ciki har da sashen ’yan tireda, kayan abinci, kayan gwari, ’yan kifi da ’yan gwangwan. A arewa kasuwar ta yi daura da layin dogo da ya taso daga Legas ya ratsa Ilorin, Wushishi, Jebba da Mokwa zuwa Minna; a kudu kuma tana maƙwabtaka da kamfanin Janhol. Ana samun lemu, kankana, ayaba, tuffa da gwanda a sashen kayan gwari. A sashen ’yan tireda ana samun kayan kwalliya kamar man shafawa, man gasbi, gazal, jagira, hoda da turare. A sashen ’yan kifi kuma ana samun karaya, tarwada, giwa, karfasa da kawara, danye ko busasshe.

Duk waɗannan kayan gwari ne in ban da
  1. A.kankana
  2. B.Lemu
  3. C.Karfasa
  4. D.ayaba
Show answer

Answer: C. Karfasa

Karfasa is listed among fish, while kankana, lemu and ayaba are produce/fruit items.

Practise all 29 JAMB 2023 Hausa questions free

Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.

More JAMB Hausa past questions

Other subjects