AcelumeStart free

JAMB Hausa Past Questions 2018

10 questions from the JAMB 2018 Hausa paper, with answers and explanations. Tap "Show answer" under each one when you are ready.

JAMB 2018Question 1 · Hausa Grammar
"Shehu ya harbi zomo fari"
Fito da sifa daga wannan jimlar.
  1. A.Shehu
  2. B.Fari
  3. C.Harbi
  4. D.ya
Show answer

Answer: B. Fari

Amsar da ta dace ita ce “Fari” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 2 · Hausa Grammar
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
  1. A.adadi
  2. B.bayanau
  3. C.aikatau
  4. D.suna.
Show answer

Answer: D. suna.

Amsar da ta dace ita ce “suna.” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 3 · Hausa Grammar
Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
  1. A.Malam ya tafi
  2. B.Akuya ta mutu
  3. C.Binta ta haihu
  4. D.Kande doguwa ce
Show answer

Answer: D. Kande doguwa ce

Amsar da ta dace ita ce “Kande doguwa ce” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 4 · Hausa Grammar
"Tafi ka d'auko ruwa a rijiya"
Wannan misali ne na jimla
  1. A.korau
  2. B.Karfafau
  3. C.bayanau
  4. D.umurtau
Show answer

Answer: D. umurtau

Amsar da ta dace ita ce “umurtau” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 5 · Hausa Grammar
'Fati ta dafa abinci'.
Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
  1. A.suna
  2. B.sifa
  3. C.aikatau
  4. D.bayanau
Show answer

Answer: C. aikatau

Amsar da ta dace ita ce “aikatau” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 6 · Hausa Writing
Insha'in da ake neman ka bayyana ra'ayinka shi ne.
  1. A.jawabi
  2. B.bayani
  3. C.muhawara
  4. D.labari
Show answer

Answer: C. muhawara

Amsar da ta dace ita ce “muhawara” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

JAMB 2018Question 7 · Reading Comprehension
Ambaliya ta yi awon gaba da gadaje, katifu, akwatuna da asabari. Burgami, gafaka da zabirar Tanko sun tsira saboda suna rataye a sama. Turmi da randunan matarsa kuma sun tsira saboda nauyinsu. Dawa da gero sun tsira saboda suna kulle a rumbu. Tanko ya kuma tsira da dawaki, shanu, tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, kuma darninsa ya tsira saboda kyakkyawan kafi. Makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara saboda ruwa ya tafi da jakunansa, domin ba su iya ruwa ba. Jama'a suna zuwa gidan Tanko yi masa jaje saboda kirkinsa da taimakon jama'a, amma suna sukar Jikan Dara saboda rashin kirkinsa.

Wane ne jama’a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?
  1. A.'Dan'umma
  2. B.Tanko
  3. C.Dantata
  4. D.Bala
Show answer

Answer: B. Tanko

Amsar da ta dace ita ce “Tanko”, kamar yadda bayanin da ke cikin labarin ya nuna.

JAMB 2018Question 8 · Reading Comprehension
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce a Minna, kusa da Bosso, Paiko, Kuta da Bida. Tana da sassa kamar 'yan tireda, kayan abinci, kayan gwari, 'yan kifi da 'yan gwangwan. Layin dogo daga Legas ya ratsa Ilorin, Wushishi, Jebba da Mokwa zuwa Minna. A kudu kasuwar tana maƙwabtaka da kamfanin Janhol. A sashen kayan gwari ana samun lemu, kankana, ayaba, tuffa da gwanda. A sashen 'yan tireda ana samun kayan kwalliya kamar man shafawa, gazal, jagira, hoda da turare. A sashen 'yan kifi ana samun kifaye kamar karaya, tarwada, giwa, karfasa da kawara.

Layin dogo ya ratsa waɗannan garuruwa in ban da
  1. A.Jebba
  2. B.Ilorin
  3. C.Mokwa
  4. D.Paiko
Show answer

Answer: D. Paiko

Amsar da ta dace ita ce “Paiko”, kamar yadda bayanin da ke cikin labarin ya nuna.

JAMB 2018Question 9 · Reading Comprehension
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce a Minna, kusa da Bosso, Paiko, Kuta da Bida. Tana da sassa kamar 'yan tireda, kayan abinci, kayan gwari, 'yan kifi da 'yan gwangwan. Layin dogo daga Legas ya ratsa Ilorin, Wushishi, Jebba da Mokwa zuwa Minna. A kudu kasuwar tana maƙwabtaka da kamfanin Janhol. A sashen kayan gwari ana samun lemu, kankana, ayaba, tuffa da gwanda. A sashen 'yan tireda ana samun kayan kwalliya kamar man shafawa, gazal, jagira, hoda da turare. A sashen 'yan kifi ana samun kifaye kamar karaya, tarwada, giwa, karfasa da kawara.

A sashen 'yan tireda ake samun
  1. A.jagira
  2. B.lemu
  3. C.gwanda
  4. D.Karaya
Show answer

Answer: A. jagira

Amsar da ta dace ita ce “jagira”, kamar yadda bayanin da ke cikin labarin ya nuna.

JAMB 2018Question 10 · Vocabulary and Translation
FASSARA
First aid box
  1. A.Agajin akwatin farko
  2. B.Akwatin farkon agaji
  3. C.Akwatin taimako
  4. D.Akwatin agajin gaggawa
Show answer

Answer: D. Akwatin agajin gaggawa

Amsar da ta dace ita ce “Akwatin agajin gaggawa” bisa ƙa’idar nahawu, ma’ana ko tsarin rubutun Hausa da tambayar take gwadawa.

Practise all 33 JAMB 2018 Hausa questions free

Answer them on Acelume, timed like the CBT, see the answer straight away and get a list of the topics you need to work on.

More JAMB Hausa past questions

Other subjects